ABNA24 : Haniyyah ya ci gaba da cewa; “Kungiyar Hamas, da kuma al’ummar Palasdinu muna taya ku murna akan zagayowar lokacin cin nasarar juyin musulunci, sannan kuma muna yi mu ku godiya akan matakai na mutunci da kuke dauka da kuma take ci gaba akan Palasdinu da taimakon gwgawarmaya.”
Har ila yau shugaban na kungiyar Hamas ya bayyana fatansa na ganin cewa alaka jamhuriyar musulunci ta Iran ta ci gaba da tafiya akan tafarkinta na taimakawa al’ummar Palasdinu.
342/