ABNA24 : Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakato Hatami yana fadar haka a jiya Talata a lokacinda ya kai ziyarar aiki kasar Ivory Coast.
Kafin haka dai kungiyar Hilal Ahmar ta kasar Iran ta gina babban asbiti a birnin Abidjan babban birnin kasuwanci na kasar Ivory Coast.
A nashi bangaren shugaban kungiyar Red Cross na kasar Ivory Coast ya godawa kasar Iran da gina wannan asbitin ya kuma kara da cewa kasashen biyu zasu yi aiki tare don horasda ma’aikatan kungiyar hanyoyin kubutar da rayokan mutane daban-daban wadanda kasashen biyu suka kore a kansu.
342/