ABNA24 : Ministan tsaron na kasar Iraki ya kara da cewa; Ba wanda bai san cewa Iran ta kasance tare da mu ba a lokacin yaki da kungiyar Da’esh, ta kuma yi wa Irakin taimako mai yawa, da al’ummar Irakin sun san hakan.
Dangane da ziyarar da ya kawo Iran kuma ministan tsaron na kasar Iraki, ya ce; Mun tattauna da jami’an da mu ka hadu da su, kuma ta haifar da Da, mai Ido.
342/