ABNA24 : Tun gabanin zanga zangar ce da ‘yan adawa suka kira aka jibge masu jami’an tsaro.
An jibge jami’an tsaro a sassan kasar a biranen Yaounde da Douala da Bafusam Yankunan da ‘yan adawa ke da dimbin magoya baya.
342/
Jami’an tsaro a Kamaru, sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye wajen tarwatsa masu zanga zangar dake nuna kin jininsu ga shugaba Paul Biya.