ABNA24 : Gwamnan yankin Théo Ngwabidje Kasi, ya ce akwai mutum hamsin da suka mutu, galibi matasa.
Saidai magajin birnin ya ba’a dai kai ga sanin hakikanin yawan mutanen da suka mutu ba a lamarin.
Ganau daga yankin sun shaidawa masu aiko da rahotanni cewa mutanen da suka mutu a zabtarewar kasar data faru sun haura 50, kuma mutum guda ne ya tsira da rai daga lamarin, da ya faru bayan da ruwa suka kwarara a cikin ramun mahakar.
342/