ABNA24 : An gudanar da zaben ne a lokacin taron kolin kungiyar ta ECOWAS karo na 57 da ya gdana jiya Litini a Niamey, babban birnin jamhuriyar Nijar.
Shugaban kasar ta Ghana, ya jagoranci tawagar kasarsa zuwa taron na ranar Litinin, inda shugabannin na yammacin Afrika suka tattauna batutuwa dake shafar halin da ake ciki game da yaki da annobar COVID-19 a shiyyar, da kuma batun samar da kudin bai daya na kasashen ECOWAS.
342/