ABNA24 : Dan shekaru 65, Shinzo Abe, ya ce tsohon ciwon dake damunsa ba zai bashi damar ci gaba da tafiyar da aikinsa ba.
Ya kuma baiwa ‘yan kasar hakuri, game da gaza kammala wa’adinsa ba, amma y ace zai ci gaba da tafiyar da ayyukansa har sai lokacin da aka nada magajinsa.
An bayyna Murabus dinsa da babban nakaso ga siyasar kasar ta Japan.shugabancin gwamnatin kasar, inda tuni hannayen jari a kasar suka dan soma faduwa.
342/