(ABNA24.com) Wannan ya sa jumillar mutanen da cutar ta corona ta kama a cikin Amurka su ka kai miliyan 3 da dubu dari 291 da 786.
Har ila yau , ya zuwa yanzu adadin wadanda su ka mutu sanadiyyar cutar ta corona a kasar ta Amurka sun kai dubu dari da talatin da shida, da dari shida da saba’in da daya.
A cikin wasu jahohin kamar Goergia, Alaska, Louisiana, Ohio, da Montana an shiga mawuyacin hali saboda tsanantar yaduwar cutar ta corona.
342/