https://ha.abna24.com/xbMGn30 Afirilu 2020 - 04:02 News ID 1031614 hidima Labarun Asia Home hidima Labarun Asia Yadda Aka Fara Azumi A Kasashe Daban-Daban Na Duniya / Photos 30 Afirilu 2020 - 04:02 News ID: 1031614 A shekarar bana an fara gudanar da zumi a kasashen musulmi na duniya a cikin wani mawuyacin hali saboda cutar corona. Reuters ya nuna hotuna da ke nuni da yadda wannan karon yanayin musulmi ya sha banban da sauran lokutan Ramadan.