(ABNA24.com) Baya ga mafi yawancin kasashen Afrika wasu kasashen duniya ma sun rungumi tsarin kafa dokar ta baci a kasashensu, domin dakile yaduwar cutar ta Corona Virus inda manyan titinuna suka kasance ba kowa a birnin Kigali na kasar ruwanda kasar da ta zama ita ce ta farko a nahiyar da ta kafa dokar tabaci ta hana zarga zargar jamaa a fadin kasar baki daya .
Ana sa banagren shugaban kasar Senigal Macky sal yayi kira da asoke basussukan da ake bin kasashen nahiyar afrika, Ita kuwa gwamnatin kasar Kenya ta sanar da soke karbar kudaden haraji, a wani mataki na saukaka harkokin kasuwanci a kasar.
342