ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Sakon Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya Biyo Bayan Hare-Haren Isra’ila Ga Iran

    Sakon Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya Biyo Bayan Hare-Haren Isra’ila Ga Iran

    Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya a cikin wata sanarwa da ta fitar ta jaddada cewa, fara yaki da da Iran, keta alfarma ne ga haramin Ahlul Baiti (AS), kuma a halin yanzu dukkanin masu son 'yanci a duniya, musamman ma kungiyoyin Ahlul Baiti masu alaka da wannan majalissar ta Ahlulbaiti, za su iya yin kira da babbar murya fiye da kowane lokaci cewa yahudawan sahyoniya 'yan ta'adda ne, kuma al'ummar Iran a dunkule cikin hadin kai sama da kowa ne lokaci za su mayar  da martani mai karfi ga wannan gwamnatin mai kashe yara da ta'addanci.

    2025-06-14 23:54
  • Ranar Ghadeer Ranar Isar Da Sakon Musulunci Gaba Daya Murnar Zagayowar Edil Ghadeer 1446h

    Ranar Ghadeer Ranar Isar Da Sakon Musulunci Gaba Daya Murnar Zagayowar Edil Ghadeer 1446h

    Wanda Manzan Allah ya dauki tsawon shekara 23 yana isar da sakon Allah ga Al,ummarsa, sai Allah yace idan har bai isar da wannan sakon ba to kamar bai isar da sakon Allah bane gaba daya, wanda wannan ya faru ne a ranar ghader khum (18) ga watan Zul Hijjah shekara ta (10) bayan hijirah, Manzan Allah ya tsaya a cikin sahara ya bayyanawa al’ummarsa wadanda zasu jagorancesu a bayansa tunda daga lokacin har izuwa qarshen duniya

    2025-06-14 15:35
  • Labarai Cikin Hotuna | Ayatullah Ramezani Ya Gana Da Babban Limamin Cocin Katolika Na Ivory Coast

    Labarai Cikin Hotuna | Ayatullah Ramezani Ya Gana Da Babban Limamin Cocin Katolika Na Ivory Coast

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa: Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlulbaiti ta duniya, wanda ya kai ziyara kasar Ivory Coast bisa gayyatar da malaman addini suka yi masa, ya gana da babban limamin cocin Katolika na kasar Cote d’Ivoire kuma wakilin fadar Vatican Cardinal Ignace Dogbo Bessie.

    2025-06-11 21:47
  • An Bude Ofishin Yada Labaran ABNA A Ghana / ABNA Ta Zama Muryar Ahlul Baiti (AS) a Yammacin Afirka

    An Bude Ofishin Yada Labaran ABNA A Ghana / ABNA Ta Zama Muryar Ahlul Baiti (AS) a Yammacin Afirka

    An bude ofishin ABNA a nahiyar Afrika a babban birnin kasar Ghana a wani biki da ya samu halartar babban sakataren majalissar Ahlul Baiti (AS) ta duniya.

    2025-06-07 23:20
  • Ayatullah Ramezani: Imam Khumaini (RA) Ya Canza Takun Duniya / Ya Farfado Da Martaba Da Adalci A Wannan Zamani

    Ayatullah Ramezani: Imam Khumaini (RA) Ya Canza Takun Duniya / Ya Farfado Da Martaba Da Adalci A Wannan Zamani

    Babban sakataren majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya ya ce: dukkan mu daliban makarantar Imam Khumaini (R.A) ne, yana da cikakken tsarin addini kuma ya yi imani da cewa kamata ya yi addini ya yi tasiri matuka ga dukkan bangarori. Imam Khumaini (R.A) ya ba wa musulmi marbata da kuma canza daidaiton duniya a fagen siyasa da addini. A da can kasashen Gabas da Yamma suna neman hannun jari, amma a yau abin da ya saba wa tsarin mulkin mallaka shi ne Musulunci da fahimtar Imam Khumaini (RA).

    2025-06-06 19:10
  • Hotuna: Taron "Gudunwar Malaman Musulunci A Ci Gaban Duniya Tare Da Mai Da Hankali Kan Falasdinu" A Senegal

    Hotuna: Taron "Gudunwar Malaman Musulunci A Ci Gaban Duniya Tare Da Mai Da Hankali Kan Falasdinu" A Senegal

    Hotuna: Taron "Gudunwar Malaman Musulunci A Ci Gaban Duniya Tare Da Mai Da Hankali Kan Falasdinu" Da Aka Gudanar A Babban Birnin Kasar Senegal.

    2025-06-02 11:26
  • Hotuna: Taron Kimiyya Mai Taken "Ahlulbayt (AS) Da Adalci Da Mutuncin Dan Adam" Da Aka Gudanar A Dakar, Senegal

    Yadda Ahlulbayt (AS) Suka Kasance Wajen Adalci Da Mutuncin Dan Adam

    Hotuna: Taron Kimiyya Mai Taken "Ahlulbayt (AS) Da Adalci Da Mutuncin Dan Adam" Da Aka Gudanar A Dakar, Senegal

    Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti: An gudanar da taron ilimi na "AhlulBait (a.s.) da adalci da mutuncin dan 'adama" tare da halartar Ayatullah Reza Ramazani, babban sakataren majalisar Ahlulbaiti (a.s.) ta duniya a birnin Dakar, babban birnin kasar Senegal. Ayatullah Ramazani ya yi tafiya zuwa kasar da ke yammacin Afirka bisa gayyatar da malaman addini na kasar Senegal suka yi masa.

    2025-06-02 11:11
  • ABNA Na Taya Al'ummar Musulmai Murnar Auren Imam Ali Da Sayyidah Fatima {AS}

    ABNA Na Taya Al'ummar Musulmai Murnar Auren Imam Ali Da Sayyidah Fatima {AS}

    Manzon Allah (SAW) ya ce: “Wannan Jibrilu ne yake gaya mani cewa Allah ya aurar da Fatima gareka –Imam Ali- , kuma mala’iku dubu arba’in suka shaida aurenta...

    2025-05-28 22:48
  • Labarai Cikin Hotuna| Taron Taron Bude Ofishin Majalissar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya A Labanon

    Labarai Cikin Hotuna| Taron Taron Bude Ofishin Majalissar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya A Labanon

    Hotona | Taron Bude Ofishin Majalissar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya A Babban Birnin Kasar Labanon

    2025-05-28 18:39
  • Ayatullah Ramezani Ya Isa Ƙasar Nijar

    Ayatullah Ramezani Ya Isa Ƙasar Nijar

    Babban sakataren Majalisar Ahlulbaiti (AS) to duniya ya isa kasar Nijar

    2025-05-25 17:27
  • Jagora: Dangane Da Ilimin Fikihu, Wadannan Abubuwan Suna Da Kyau A Yi La'akari Da Su

    Jagora: Dangane Da Ilimin Fikihu, Wadannan Abubuwan Suna Da Kyau A Yi La'akari Da Su

    Na farko, fikihu amsoshin addini ne ga bukatu a aikace na dai-dai kun mutane da al'umma. Tare da haɓakar kaifin hankali na canjawar tsatso, wannan bukatun dole ne, a yau fiye da kowane lokaci, su kasance suna da tushe mai tushe na hankali da na ilimi, kuma su zamo wadaanda za’a iya fahimta da ganewa.

    2025-05-09 14:36
  • Sakon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ga Taron Cika Shekaru 100 Da Sake Kafa Makarantar Hauza Ta Qum

    Sakon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ga Taron Cika Shekaru 100 Da Sake Kafa Makarantar Hauza Ta Qum

    Ayatullah Khamenei: Aikin makarantar hauza shi ne kafa manyan layukan da suka shafi sabuwar wayewar Musulunci/Bayyana abubuwan da ake bukata na babbar makarantar hauza a cikin al'ummar musulmi.

    2025-05-08 23:31
  • Aikin Hajji Manhaja Ce Ta Wayewar Musulunci, Kuma Hanya Ce Ta Tabbatar Da Al’umma Daya Dunkulalliya.

    Aikin Hajji Manhaja Ce Ta Wayewar Musulunci, Kuma Hanya Ce Ta Tabbatar Da Al’umma Daya Dunkulalliya.

    Babban Sakatare Janar na Majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya da yake jaddada fa’idar aikin Hajji da damarmakin da ke cikinsa, ya dauke ta a matsayin dandali ne na tabbatar da al’ummar musulmi, ya kuma yi kira da a zurfafa amfani da wannan aiki na gina wayewa daga manyan mutane, jami’ai, da mahajjata.

    2025-05-05 10:23
  • Sheikh Ibrahim Zakzaky Ya Jaddada Muhimmiyar Rawar Da Kafafen Yaɗa Labarai Ke Takawa Wajen Inganta Koyarwar Ahlul Baiti (AS).

    Sheikh Ibrahim Zakzaky Ya Jaddada Muhimmiyar Rawar Da Kafafen Yaɗa Labarai Ke Takawa Wajen Inganta Koyarwar Ahlul Baiti (AS).

    Ci gaba da kawo cikakken rahoton babban taron kasa da kasa na Kamfanin Ahlul-baiti (AS) na kasa da kasa karo na uku, tare da halartar masu fafutuka daga kasashen Afirka sama da 20 + hotuna da bidiyoyi.

    2025-05-04 18:04
  • Ayatullah Ramezani: Jihadi A Fagen Yaɗa Labarai Bai Gaza Jihadi A Zahiri Ba 

    Ayatullah Ramezani: Jihadi A Fagen Yaɗa Labarai Bai Gaza Jihadi A Zahiri Ba 

    Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya habarta cewa: a safiyar yau ne aka gudanar da taron kasa da kasa karo na uku na "masu yaɗa labaran Ahlulbaiti (AS)" bisa munasabar kwanaki goma na karama tare da halartar masu fafutuka da masana daga Iran da nahiyar Afirka tare da ɗaukar nauyin kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti (AS) - ABNA, a zauren majalissar Ahlul-bayt (AS).

    2025-05-02 17:13
  • Rahoto Cikin Hotuna: Na Ziyarar Ayatullah Muhsin Faqihi Kamfanin Dillancin Labarai na ABNA

    Rahoto Cikin Hotuna: Na Ziyarar Ayatullah Muhsin Faqihi Kamfanin Dillancin Labarai na ABNA

    A farkon wannan ziyarar, Manajan Daraktan Kamfanin Dillancin Labarai na ABNA, Hasan Sadrai Arif, ya gabatar da rahoton ayyukan ma’aikatu daban-daban na Kamfanin.

    2025-04-10 11:43
  • Ayatullah Faqihi: Muhimmancin Rikon Amana A Ayyukan Kafafen Yada Labarai.

    Ayatullah Faqihi: Muhimmancin Rikon Amana A Ayyukan Kafafen Yada Labarai.

    Ayatullah Faqihi Memba na kungiyar malaman makarantar Qum ya jaddada muhimmancin rikon amana a ayyukan kafafen yada labarai a yayin ziyartarsa kamfanin dillancin labarai na ABNA

    2025-04-10 11:35
  • Muhimmancin Yin Umarni Da Kyakkyawan Aiki Da Hani Da Mummunan Aiki

    Muhimmancin Yin Umarni Da Kyakkyawan Aiki Da Hani Da Mummunan Aiki

    Tasirin Kin Yin Umarni Da Kyakkyawan Aiki Da Hani Da Mummanan Aiki

    2025-04-07 23:01
  • Lamarin Maqabartar Al-Baqih Ya Zamo Rauni A Cikin Zuciyar Al'umma Kuma Tuta Da Ba Za Ta Fado Ba.

    Lamarin Maqabartar Al-Baqih Ya Zamo Rauni A Cikin Zuciyar Al'umma Kuma Tuta Da Ba Za Ta Fado Ba.

    Al-Baqi' Al-Gharqad ita ce makabartar Musulunci mafi tsufa kuma mafi tsarki, wacce ke dauke da gawarwakin wasu manya-manyan mutane wadanda suka gina tarihin al'umma. A nan ne aka binne Imaman Ahlulbaiti hudu (Imam al-Hasan al-Mujtaba (a.s) da Imam Zainul Abidin (a.s) da Imam Muhammad al-Baqir (a.s) da Imam Ja’afar al-Sadik (a.s), baya ga dimbin sahabbai, uwayen muminai da tabi’ai da malamai masu yawa wadanda suka bar gudunmawa da ba za’a iya share ta ba.

    2025-04-06 18:13
  • Ayatullah Dari NajafAbadi: Watan Ramadan Wata Ne Na Yaduwar Rahamar Ubangiji Da Buɗe Ƙofofin Gafara.

    Ayatullah Dari NajafAbadi: Watan Ramadan Wata Ne Na Yaduwar Rahamar Ubangiji Da Buɗe Ƙofofin Gafara.

    Mataimakin shugaban majalisar koli ta majalisar Ahlul-baiti (AS) ya fitar da sako tare da taya daukacin al'ummar musulmin duniya musamman ma al'ummar wannan yanki masu imani na zuwan watan mai alfarma watan Ramadan.

    2025-03-05 09:43
  • Gudanar Da Taron Tunawa Da Annabi Isa (AS) A Jami'ar Ahlul-Baiti (AS) / Tabbatar Da Matsayin Iran Na Tarihi Da Goyon Bayan Addinan Ubangiji.

    Gudanar Da Taron Tunawa Da Annabi Isa (AS) A Jami'ar Ahlul-Baiti (AS) / Tabbatar Da Matsayin Iran Na Tarihi Da Goyon Bayan Addinan Ubangiji.

    An gudanar da bukukuwan maulidin Annabi Isa (AS) a jami'ar Ahlulbaiti (AS) ta kasa da kasa tare da halartar Ayatullah Riza Ramazani babban sakataren majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya da Robert Lugal Archbishop na Toulouse na kasar Faransa.

    2024-12-31 20:12
  • Yau Majalissar Ahlul Bait As Ta Duniya Ke Cika 34 Da Kafawa

    Yau Majalissar Ahlul Bait As Ta Duniya Ke Cika 34 Da Kafawa

    Majalisar Ahlul Baiti ta Duniya majalisa ce mai zaman kanta wacce aka kafa ta da nufin gabatar da addinin Musulunci da yada koyarwar Alkur'ani da Ahlul Baiti (AS) da karfafa hadin kan Musulunci da tallafawa mabiya Ahlulbaiti (as) a duniya,

    2024-12-30 20:11
  • Fassarar Wani Ɓangare Na Jawaban Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci: Wawayen Sun Ji Kamshin Tsire

    Fassarar Wani Ɓangare Na Jawaban Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci: Wawayen Sun Ji Kamshin Tsire

    Jagoran juyin juya halin Musulunci: Ina hasashen cewa, bullar wata kungiya mai karfi ma za ta faru a kasar Siriya

    2024-12-23 19:12
  • Taya Murna Da Haihuwar Shugabar Matayen Duniya Da Lahira Sayyidah Fatimah As

    Taya Murna Da Haihuwar Shugabar Matayen Duniya Da Lahira Sayyidah Fatimah As

    Sayyidah Fatimah Salamullahi Alaiha Wa’abiha Ba’alaha Wa Baniha Wasirril Musatauda’u Fiha Diyar Manzon Allah Daga Sayyidah Khadijah Alaihassalam An Haifeta A 20 Ga Jumadal Akhir Shekarata Biyar Bayan Aiko Annabi Salamullahai Alaihin Wa’alihi.

    2024-12-21 19:04
  • An Fara Horon Koyar Da Aikin Jarida Na Kasa Da Kasa A Birnin Qum

    An Fara Horon Koyar Da Aikin Jarida Na Kasa Da Kasa A Birnin Qum

    A yau Juma'a 20 ga watan Disambar 2024 ne aka fara gudanar da horon aikin jarida mai taken "Jaridar kasa da kasa" karkashin jagorancin Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Baiti (AS) na kasa da kasa - ABNA - a dakin taro na Kamfanin Dillancin Labarai na Abna da ke birnin qum.

    2024-12-20 18:21
  • Salon Rayuwar Ahlul Baiti Bayyana Soyayya Ga Yara A Cikin Tarihin Imam Husaini As

    Salon Rayuwar Ahlul Baiti Bayyana Soyayya Ga Yara A Cikin Tarihin Imam Husaini As

    Soyayyar 'ya'ya abu ne na boye wanda Allah ya ajiye shi a cikin zukatan iyaye, amma abin da yake da muhimmanci a cikin wannan lamari kuma yake da tasiri a cikin tarbiyya shi ne bayyana soyayya.

    2024-12-13 18:34
  • Sanin Yanayin Rayuwar Zamantakewar Sayyidah Fatimah (AS) A Makka Da Madina

    Sanin Yanayin Rayuwar Zamantakewar Sayyidah Fatimah (AS) A Makka Da Madina

    Boyuwar kabarin Sayyidah Fatimah (AS) a tarihi yana nufin ci gaba da yunkurinta da kuma alamar kin yardarta da ya faru a tarihi ne, kuma wannan kin amincewa za ta kare ne a lokacin da rayuwar tsarin sarauta da na kama karya yazo karshe a duniyar Musulunci, sannan kuma tsarin Imamanci na Muhammadiyya ya samu farfadowa tun daga farko da kuma samuwar tabbatarsa

    2024-12-05 17:51
  • Tunawa Da Shahadar Sayyidah Fatimatuz Zahra’a As 03/Jumadal Akhir/ 11/ Bayan Hijra

    Tunawa Da Shahadar Sayyidah Fatimatuz Zahra’a As 03/Jumadal Akhir/ 11/ Bayan Hijra

    Sayyida Zahra (A.S) tabi Matakai guda biyar zuwa shida da Sayyidah Zahra'a A's ta bi wajen kare Imamin Zamaninta Da Wilayarsa ga su kamar haka: 1- Matakin farko na kasancewarta a bayan kofa. 2- Mataki na biyu shi ne halartar masallaci da gabatar da hudubar Fadak da rokon jama'a da su taimaka wa Imamin Zamanin Su Wato Imam Ali(a.s). 3- Mataki na uku shi ne take gidajen Ansar har darare 40 tana mai nemi taimako daya bayan dayansu domin su taimakawa Ali As Amma ba su amsa ba...

    2024-12-05 17:38
  • Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Zaman Makokin Shahadar Sayyida Fatima Zahra (A.S) A Birnin Kum

    Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Zaman Makokin Shahadar Sayyida Fatima Zahra (A.S) A Birnin Kum

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Sayyida Fatima Zahra (a.s) a babban masallacin juma'a na birnin Qum tare da halartar dinbin masoya Ahlulbaiti ma'abotan tsarki As Hoto: Hadi Cheharghani

    2024-11-15 19:38
  • Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Makoki Kwanaki Goma Na Farko Na Shahadar Sayyidah Fatimah As A Husainiyyar Bani Fatimah Isfahan

    Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Makoki Kwanaki Goma Na Farko Na Shahadar Sayyidah Fatimah As A Husainiyyar Bani Fatimah Isfahan

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makoki na kwanaki goma na farko na tunawa da shahadar Sayyidah Fatimah As a Husainiyyar Bani Fatimah da ke birnin Isfahan tare da halartar dinbin jama'a daban-daban. Hoto: Pejman Ganjipur

    2024-11-15 18:40
  • Previous
  • 1
  • 2
  • 3
  • Next
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti; Abna Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom