Labarai Cikin Hotuna | Yadda Ƴan'uwa Musulmi Almajiran Sayyid Ibrahim Yaqoub Zakzaky (h) Na Birnin Katsina Suka Gudanar Da Gasar Faretin Girmamawa Ga Manzon Allah (s).
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: an gudanar da wannan gasar ne bisa jagorancin Malam Usman shehu Dalhatu Kakkarku wanda Sheikh Sheikh Yakub Yahya Katsina ya wakilta a wajen taron.
Allah ya saka da Alkhairi ya kaimu na baɗin baɗaɗa rai da ingantacciyar lafiya ya kuma karɓi wannan ibada.
Abu Sabaty Katsina Media
13/09/2025
Your Comment