-
Bidiyon | Taron Ƙasa Da Ƙasa Karo Na 3 Na Masu Ayyukan Yaɗa Labaran Ahlulbaiti (AS) Tare Da Halartar Masu Fafutukar Yada Labarai Na Nahiyar Afrika
Cikakken rahoton taro na uku na kasa da kasa na maruwaitan yada labaran Ahlulbaiti (AS) tare da halartar masu fafutuka daga kasashen Afirka sama da 20 + hotuna da bidiyoyi.
-
Hotuna | Taron Ƙasa Da Ƙasa Karo Na 3 Na Masu Ayyukan Yaɗa Labaran Ahlulbaiti (AS) Tare Da Halartar Masu Fafutukar Yada Labarai Na Nahiyar Afrika - 3
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya habarta cewa: a safiyar yau ne aka gudanar da taron kasa da kasa karo na uku na "masu yaɗa labaran Ahlulbaiti (AS)" bisa munasabar kwanaki goma na karama tare da halartar masu fafutuka da masana daga Iran da nahiyar Afirka tare da ɗaukar nauyin kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti (AS) - ABNA, a zauren majalissar Ahlul-bayt (AS).
-
Hotuna | Taron Ƙasa Da Ƙasa Karo Na 3 Na Masu Ayyukan Yaɗa Labaran Ahlulbaiti (AS) Tare Da Halartar Masu Fafutukar Yada Labarai Na Nahiyar Afrika - 2
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya habarta cewa: a safiyar yau ne aka gudanar da taron kasa da kasa karo na uku na "masu yaɗa labaran Ahlulbaiti (AS)" bisa munasabar kwanaki goma na karama tare da halartar masu fafutuka da masana daga Iran da nahiyar Afirka tare da ɗaukar nauyin kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti (AS) - ABNA, a zauren majalissar Ahlul-bayt (AS).
-
Bom Ya Tashi A Damascus / Tel Aviv Ta Kai Hari A Fadar Shugaban Ƙasa
An kai harin na Isra'ila a nisan mita 400 daga fadar shugaban kasa da ke Damascus.
-
Hotuna | Taron Ƙasa Da Ƙasa Karo Na 3 Na Masu Ayyukan Yaɗa Labaran Ahlulbaiti (AS) Tare Da Halartar Masu Fafutukar Yada Labarai Na Nahiyar Afrika - 1
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya habarta cewa: a safiyar yau ne aka gudanar da taron kasa da kasa karo na uku na "masu yaɗa labaran Ahlulbaiti (AS)" bisa munasabar kwanaki goma na karama tare da halartar masu fafutuka da masana daga Iran da nahiyar Afirka tare da ɗaukar nauyin kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti (AS) - ABNA, a zauren majalissar Ahlul-bayt (AS).
-
Araghchi: Za A Gudanar Tattaunawa Zagaye Na Gaba A Roma
Ministan harkokin wajen Iran ya sanar da cewa, za a gudanar da zagaye na gaba na tattaunawa ba ta kai tsaye ba tsakanin Iran da Amurka dangane da shirin nukiliyar Iran da kuma dage takunkumin da aka kakaba mata a birnin Rome.
-
Hotuna | Yadda Gobara Ta Tashi A Yankunan Da Isra'ila Ta Mamaye
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya habarta cewa: wata gobara na ci gaba da bazuwa a tsaunukan birnin Kudus da aka mamaye, kuma an kwashe wasu mazauna yahudawan sahyoniya da ke cikin wadannan yankuna da aka mamaye sakamakon bazuwar wutar.
-
Hotuna: Yara A Khan Yunis Sun Buƙaci Kawo Ƙarshen Hare-Haren Ta'addancin Isra'ila
Kamfanin dillancin labaran AhlulBaiti: Yara a birnin Khan Yunus da ke kudancin zirin Gaza sun yi kira da a kawo karshen laifukan ta'addancin gwamnatin sahyoniyawa a wani gangami mai taken "Dakatar da yaki da kisan kare dangi da zalunci". Yara da suke dauke da tutoci masu taken "Badon Mutuwa Ba, Bafon Yunwa Ba". yaran sun yi jawabi ga al'ummomin duniya: "Muna mutuwa saboda tashin bamabamai, cututtuka, yunwa da kishirwa, kuma duniya ta yi shiru".
-
Hizbullah: Abin Da Ya Kamata A Sa A Gaba Shi Ne Janyewar Isra'ila Daga Lebanon
A cikin sabon jawabin nasa, shugaban kasar Labanon Joseph Aoun ya ce, takaita makamai ga gwamnatin kasar, wani mataki ne da aka riga aka dauka.
-
Amurka Ta Ƙarawa Miya Gishiri A Rashin Tsaron Najeriya
Katse tallafin tsaro da Amurka ke baiwa tsaro ya sa gwamnatin Najeriya ta yi kasa a gwiwa wajen yakar kungiyoyin 'yan ta'adda, wasu masu ra'ayin rikau na Amurka suna kira da a kara matsin lamba ga gwamnatin Abuja, suna masu ikirarin cin zarafin Kiristoci. -kaji Ƙaryar Banza-
-
Amurka Ta Harba Bama-Bamai A Gidan Yarin Saada Da Ke Arewacin Yemen
A safiyar yau, hare-haren wuce gona da iri na sojojin Amurka da na 'yan ta'adda a kan wuraren zama a Yemen Mutane da dama ne suka mutu tare da jikkata sakamakon harin bam da aka kai a wani gidan yari da ke Saada.
-
Sakon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Bayan Wani Mummunan Lamari Da Ya Faru A Tsahar Jirgin Ruwa Bandar Abbas
Bayan wata mummunar gobara da ta tashi a tashar Shahid Rajaee da ke Bandar Abbas, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei a cikin wani sako da ya aike da shi, yayin da yake jajantawa iyalan mamatan, ya umarci jami'an tsaro da na shari'a da su yi cikakken bincike tare da bankado duk wani sakaci ko ganganci a cikin wannan lamari tare da bin ka'ida.
-
Hotuna: Daren Farko Na "Taron Kasa Da Kasa Na Malaman Shi'a Karo Na Hudu" A Karbala.
Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti (AS): An gudanar da taron kasa da kasa karo na hudu na fitattun malaman Shi'a a ranar Juma'a a kusa da haramin Imam Husaini (AS) a birnin Karbala.
-
Hotuna: Mabiya Addinin Musulunci Na Rasha Sun Gana Da Babban Sakataren Majalisar Ahlulbaiti Ta Duniya
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul Baiti (ABNA): kungiyar malaman addinin muslunci daga jamhuriyar Bashkortostan da jamhuriyar Tatarstan a tarayyar kasar Rasha, wadanda suka je kasar Iran domin halartar darussa na gajeren lokaci a jami'ar Al-Mustafa, sun gana da Ayatullah Reza Ramazani, babban sakataren majalisar Ahlulbaiti (a.s.) ta duniya a birnin Qum.
-
Yamen Ta Sake Kai Hari Sansanin Navatim Na Isra'ila
Kasar Yemen ta sake kai wani hari da makami mai linzami kan sansanin 'Navatim' na gwamnatin Isra'ila
-
An Qaddamar Da Littafin "Rayuwata" A Abuja + Hotuna
Jagora: “Amma in kace wai sai an kawar da duk matsaloli komai ya zama daidai, kowa ya zama ‘perfect’ to ai ba zai yiwu ba, kana neman ‘impossible’ ne, za ka bata lokacinka ne, a cigaba kawai haka nan, a yi ta yi kawai har a yi nasara insha Allah”.
-
Hamas Ta Tattauna Da Masu Shiga Tsakani A Birnin Alkahira Kan Batun Tsagaita Wuta
Taron ya kuma jaddada bukatar daukar matakin gaggawa na kai agaji da kayayyaki ga al'ummar yankin.
-
Mummunan Darasi Ga Mamaya A Kwanton Baunan Shuja'iyya...Kasa Domin Yin Gwagwarmaya, Mutuwa Ga Mahara.
A farkon wannan arangama, ‘yan gwagwarmaya sun jefa makami mai linzami kan wata mota kirar Hummer ta sojoji da ta zo domin kwashe masu raunin, wanda alokacin aka jikkata wani soja. Sai kuma kashi na biyu na arangamar; Dakarun ‘yan gwagwarmaya suka kai hari kan tankar Isra'ila da makami mai linzami guda biyu, a cewar tashoshin Isra'ila.
-
Rahoto Kan Hare-Haren Da Gwamnatin Mamaya Ta Kai A Yankuna Daban-Daban Na Gaza Cikin Sa'o'i Kadan Da Suka Gabata
Dakarun mamaya sun kai hari a yankunan arewacin birnin Gaza, kuma a lokacin da aka kai hare-hare ta sama a yankin Al-Tuffah da ke gabashin birnin Gaza, Falasdinawa biyu sun yi shahada tare da jikkata wasu da dama.
-
Fashewar Tashar Jiragen Ruwan Shahid Rajaee Ta Yi Sanadiyyar Mutuwa Da Bacewar Da Dama, Da Jikkatar Sama Da 700
Wani babban fashewa da ya auku a yau, Asabar 26 ga watan Aprilu 2025, a tashar jirgin ruwa ta Shahid Rajaee da ke Bandar Abbas, ya yi sanadin mutuwar mutane da dama da bacewar wasu da har yanzu ba iya sanin adadinsu ba tare da jikkatar 700, amma babu cikakken bayani kan musabbabin lamarin.
-
Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Jarrabawar Mako-Mako A Jami’atul Mustafa (S) Science College, Darus-Salaam - Tanzania + Hotuna
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Bayt As – ABNA - ya habarta cewa: Daliban Jami'atu Al-Mustafa (s) na ci gaba da gudanar da jarrabawarsu na mako-mako. Ana gudanar da wadannan jarrabawa ne duk ranar Asabar a wannan Kwalejin. Jarabawa ne masu mahimmanci waɗanda ke taimaka wa ɗalibai haɓaka karatunsu da ƙara mai da hankali kan abin da ake koya musu a cikin aji. Wannan matakin yana gina ɗalibi kuma yana ƙarfafa su a fannin ilimi, a ƙarshe su zama ƙwararrun ɗalibai wadanda suka sami nasara a karatunsu.
-
Dubban 'Yan Ƙasar Yemen Ne Suka Gudanar Da Zanga-Zanga A Faɗin Ƙasar Domin Yin Allah Wadai Da Ta'addancin Amurka Da Isra'ila
Al'ummar kasar Yemen sun sake gudanar da jerin gwano a fadin kasar, inda suke jaddada goyon bayansu ga Falasdinawa yayin da suke yin Allah wadai da hare-haren da Amurka ke kaiwa kasarsu.
-
Abubuwa Sun Fashe A Tashar Ruwan Bandar Abbas
A cewar wasu kafofin yada labarai: Ba tankin ammonia ne ya haddasa fashewar ba. Fashewar wani kwantena ne, amma har yanzu ba a san abin da ke cikin kwantenan ba.
-
Araghchi Ya Isa Birnin Muscat Domin Shiga Tattaunawar Ba Ta Tsaye Ba Tsakanin Iran Da Amurka.
Ministan harkokin wajen Iran ya isa birnin Muscat ne domin halartar zagaye na uku na tattaunawar da ba ta kai tsaye ba tsakanin Iran da Amurka, wanda masarautar Oman ke shiga tsakani.
-
Zababbun Hadisai 20 na Imam Jafar Sadik (AS)
Imam Ja’afar Sadik (a.s.) yana cewa: “Hadisina hadisin babana ne, kuma hadisin babana hadisin kakana ne, kuma hadisin kakana hadisin Imam Husaini (a.s.), hadisin Imam Husaini As kuwa hadisin Imam Hasan (a.s.) ne, hadisin Imam Hasan (a.s) hadisin Amirul Muminin (a.s) hadisin Amirul Muminin (a hadisin manzon Allah (a.s.) ne, kuma hadisin manzon Allah (a.s.) maganar Allah ne madaukaki ne”.
-
Bidiyoyin Yadda Aka Hana Shigar Da Kayan Masarufi Ga Yan Shi'ar Parachina
Yankin Parachinar da mabiya Shi'a ke Rayuwa acikinsa yana fama da yunwa inda kayan abinci da suka gagara a isar da su saboda rashin tsaro
-
Adadin Shahidai A Zirin Gaza Ya Karu Zuwa 51,439.
Rundunar Qassam: Mun bindige sojojin mamaya 4 da suka hada da sojoji biyu a gabashin Beit Hanoun da ke arewacin zirin Gaza.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Shahidar Imam Sadik (As) A Haramin Sayyidah Ma'asumah (As).
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya kawo rahotan cewa: an gudanar da zaman makoki na ranar shahadar Imam Jafar Sadik (AS) tare da jawabin HUjjatul Islam "Sayyid HUssain Momini" da waken jaje daga Sayyid Ali HUssaininajad a cikin hubbaren Imam Khumaini (RA) Shabestan na Haramin Sayyidah Ma'asumah (As).
-
Ansarullah: Wajibi Ne Ga Al'ummar Musulmi Su Tanadi Ƙarfin Kare Kansu
Jagoran Ansarullah na kasar Yaman: Makiya yahudawan sahyoniya a Gaza ba su iya katabus na soji ba, don haka suka koma yin karya.
-
Juyayin Shahadar Imam Ja'afar Sadik (AS)
Al'ummar Musulmai mabiya mazhabar Shi'a a faɗin duniya sun gudanar da zaman makokin shahadar Imam Sadik (a) shugaban mazhabar shia Imamiya a daren jiya da yau.