Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul Baiti (ABNA): kungiyar malaman addinin muslunci daga jamhuriyar Bashkortostan da jamhuriyar Tatarstan a tarayyar kasar Rasha, wadanda suka je kasar Iran domin halartar darussa na gajeren lokaci a jami'ar Al-Mustafa, sun gana da Ayatullah Reza Ramazani, babban sakataren majalisar Ahlulbaiti (a.s.) ta duniya a birnin Qum.
Your Comment