-
Kungiyar Hizbullah Ta Kaddamar Da Wani Sabon Makami Mai Linzami Mai Suna Jihad 2
Jihad 2 shine sunan sabon makami mai linzami ne daga harba dauka.
-
Sabon Ministan Yaki Na Gwamnatin Sahyoniya Ya Ayyana Manufofinsa A Yaki Da Iran Da Hamas Da Lebnon
Sabon ministan tsaron Isra'ila Yisrael Kats ya sanar da manufofinsa a yakin da suke yi da kungiyar Hamas ta Falasdinu a zirin Gaza da kuma kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon.
-
Netanyahu Ya Kori Ministan War Gallant Na Isra'ila/ An Kama Mutane 40 A Zanga-Zangar Tel Aviv
An nada Isra'ila Katz, ministan harkokin wajen Isra'ila mai tsattsauran ra'ayi a matsayin ministan tsaro da Gideon Sa'er a matsayin ministan harkokin waje.
-
An Samu Shahidai 70 A Gaza Cikin Sa'o'i 24 Kacal / An Kona Tantunan 'Yan Gudun Hijirar Falasdinu
A bisa wannan rahoton 45 daga cikin wadannan shahidai sun kasance mazauna a arewacin zirin Gaza.
-
Cikakken Bidiyon Harba Tauraron Dan Adam Guda Biyu Na Iran Zuwa Sararin Samaniya Tare Da Kafuwarsu A Mazauninsu A Samaniya
Wannan harba na’urar tauraron dan Adam shi ne yunkurin farko na kai da kai na kasar ta hanyar kerawa da harba tauraron dan adam zuwa sararin samaniya, wanda ake kallon abun wani muhimmin mataki a masana'antar sararin samaniyar Iran.
-
Bidiyo Yadda Kungiyar Hizbullah Ta Kai Wani Mummunan Hari Kan Wani Gini A Birnin Tel Aviv
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Bait (As) - ABNA - ya habarta cewa: an buga wani faifan bidiyo harin roka da Hizbullah ta kai kan wani gini a birnin Tel Aviv a wannan harin Mutane 19 ne suka jikkata bayan wani makamin roka ya afkawa wani gini kai tsaye a yankin al-Tira da ke tsakiyar yankunan da aka mamaye.
-
Jaridar Yahudawa: Isra’ila Tasha Kayi Awajen Hizbullah / Runduna 7 Da Biyu Na Kota Kwana Sun Gaza Hatta Mamaye Kauye Daya Na Lebnon
Yadda jaridar yahudawan sahyoniya tayi suka kan sojoji Isra’ila da cewa: Rundunar kasa 7 ba su ma iya mamaye ko da kauye daya ba na lebnon.
-
Hamas: Sharuɗɗanmu Ba Ma Su Canzuwa Ba Ne.
Duk wata tattaunawa da aka gabatar mana da take biyan bukatun al’ummarmu da kuma kawo karshen radadin da suke ciki, to za mu bi ta ba tare da bata lokaci ba.
-
Bidiyon Da Hotunan Yadda Dabbobin Yahudawan Sahyoniya Suka Yi Bombin Din Masallatai Da Kauyuka A Kudancin Kasar Lebanon
Bidiyon Da Hotunan Yadda Dabbobin Yahudawan Sahyoniya Suka Yi Bombin Din Masallatai Da Kauyuka A Kudancin Kasar Lebanon
-
Hizbullah Ta Naɗa Sabon Shugabanta / Sheikh Naeem Qassem
An zabi sabon babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon / Sheikh Naeem Qassem magajin shahidi Sayyid Hassan Nasrallah.
-
Samun Nutsuwa A Fagen Fama; Maimaita Irin Shahadar Sinwar, A Wannan Karon Tare Da Shahadantar Da Wani Mayakin Hizbullah + Bidiyo
Bidiyon fafatawar da mayakan Hizbullah na kasar Labanon ke yi da sojojin yahudawan sahyoniya ya zama batun wasu shafukan sadarwa na zamani, wanda a cewar masu amfani da shi, yana tunatar da mu irin jarumtar Yahya Sinwar.
-
Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Taron Girmama Shahid Yahya Sinwar A Ofishin Hamas Da Ke Tehran
Abu Arif shugaban ofishin majalisar koli ta kasar Iraki a birnin Tehran ya halarci wajen taron tunawa da shahid Sinwar a ofishin wakilin Hamas da ke Tehran.
-
Sojojin Yahudawan Sahyuniya Sun Kara Ikrarin Kashe Sayyid Hashim Safiyuddin
Kafar yada labarai ta Al-Arabiya mai alaka da Saudiyya ta yi ikirarin cewa; Kungiyar Hizbullah ta gano gawar Sayyid Hashim Safiyyuddin.
-
Shedu Na Tabbatar Da Cewa Saudiyya Na Fitar Da Man Fetur A Asirce Zuwa Ga Isra’ila
Kasashen Jamhuriyar Azarbaijan, Kazakhstan, Gabon sun ba da tallafin man fetur mafi girma ga sahyoniyawan a tsawon lokacin yakin.
-
Isra’ila Ta Kai Hari Bam A Lebanon Kusa Da Filin Jirgin Saman Beirut
A daren jiya ne dai gwamnatin yahudawan sahyoniya ta sake kai wani kazamin harin bam a yankunan kudancin birnin Beirut. Wadannan hare-haren sun kai har tashar jirgin saman Beirut.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Gudanar Da Zanga-Zangar Goyon Bayan Falasɗinu A Birnin Seoul Koriya Ta Kudu
Zanga-zangar wacce ta samu halartar daruruwan mutane a birnin Seoul na kasar Koriya ta Kudu wanda suka fito don nuna adawarsu ga zaluncin Isra'ila kan Falasdinu da Lebanon
-
Bidiyon Yadda Jiragen Hizbollah Marasa Matuki Suka Kai Hari Gidan Netanyahu
Majiyar Ibraniyawa ta rawaito cewa jirgin mara matuki ya afkawa yankin Qaisaria da ke yankunan da aka mamaye. Jami'an tsaro da agaji na gwamnatin Sahayoniyya sun yi gaggawar zuwa wajhen da abun ya faru, gidan Netanyahu, bayan harin da jirgin saman Hezbollah ta kai.
-
Hizbullah Ta kai Hari Gidan Da Netanyahu Ke Zaune Da Jirgi Marar Matuki
Majiyoyin yahudawan sahyoniya sun sanar da kutsawa tare da saukar wani jirgin mara matuki daga kasar Labanon a yankin Kaisariya (gidan Netanyahu).
-
Isra’ila Ta Aikata Kisan Kare Dangi Ga Dukkan Gaba Kidayan Iyalan Falasdinawa 1206 A Gaza
Bisa kididdigar baya-bayan nan; Palasdinawa dubu 42 da 438 ne suka yi shahada a hare-haren sahyoniyawan sannan kuma mutane dubu 99 da 246 suka jikkata, mafi yawansu mata da kananan yara.
-
Kungiyar Hamas Ta Tabbatar Da Shahadar Yahya Sinwar A Hukumance
Mataimakin Shugaban Hukumar Siyasa ta Hamas: Sinwar ya samu dace da tagomashin yin shahada/ Ba za a taba sako mutanen Isra'ila da aka yi garkuwa da su ba har sai an daina kai hari a Gaza, tare da janyewar sojojin mamaya, kuma an sako fursunoninmu daga gidajen yarin Isra’ila.
-
Muhimmiyar Sanarwar Ƙungiyar Hizbullah Ta Lebanon
Kimanin sojoji 55 ne Hizbullah ta kashe tare da jikkata wasu fiye da 500 daga cikin kwamandoji da sojojin makiya Isra'ila.
-
Bidiyon Da Na'urar Quadcopter Isra'ila Ta Naɗa Dale Nuna Lokacin Da Aka Kashe Shahid Sinwar
Yayi ta fafatawa har zuwa lokacin karshe...Yahya Sinwar ya fafata har zuwa minti na karshen rayuwarsa.
-
Bidiyon Daidai Lokacin Da Dakarun Mamaya Suka Fitar Da Gawar Shahid Yahya Sinwar A Rafah
Bidiyon Daidai Lokacin Da Dakarun Mamaya Suka Fitar Da Gawar Shahid Yahya Sinwar A Rafah Rahoton yana ɗauke da bidiyon daidai lokacin da ake shelanta shahadar Yahya Sa Inwar daga hasumiyoyin masallatan Yammacin Kogin Jordan
-
Amurka Da Burtaniya Sun Kai Hari Bama Bamai Kan Babban Birnin Kasar Yemen + Bidiyo
Birgediya Janar Yahya Saree, kakakin rundunar sojin Yaman: Martanin da za mu yi na gaba game da cin zarafin gwamnatin Sahayoniyya a Gaza ba wanda zai iya sawwala.
-
A Hukumance Gwamnatin Sahyoniya Ta Yi Iƙirarin Kashe Yahya Sinwar
Yahya Sinwar: Ba ma tsoron a kashe mu a tafarkin kare addininmu da kasarmu da wurare masu tsarki, kuma jininmu da rayuwarmu ba su fi na dan karamin shahidi Palastinu daraja ba.
-
Bidiyo Yadda Harin Bam Da Isra’ila Ta Kai A Makarantar UNRWA Da Ke Jabalia
Bidiyo Harin bam da aka kai a makarantar UNRWA da ke Jabalia shi ne laifi na baya-bayan nan da yahudawan sahyoniya suka aikata A wani laifin da ta aikata na baya-bayan nan, gwamnatin sahyoniya ta kai harin bam a makarantar Abu Husain da ke Jabalia mai alaka da UNRWA a yammacin sansanin Jabalia, ya zuwa yanzu akalla mutane 25 ne suka yi shahada tare da jikkata wasu da dama.
-
Adadin Shahidai A Gazza Ya Kai Mutane Dubu 42 Da 409
A cikin sa'o'i 24 da suka gabata gwamnatin yahudawan sahyoniya ta kai hari sau 6 a zirin Gaza, wanda a sakamakon haka mutane 65 ne suka yi shahada sannan wasu 140 suka jikkata.
-
Asirin Haɗin Gwiwa Tsakanin Hadaddiyar Daular Larabawa Da Isra'ila Wajen Kisan Gillar Da Ake Yi A Gaza + Bidiyo
Masu amfani da shafukan sada zumunta da ’yan jarida masu zaman kansu sun yi nuni da irin hadin gwiwar da Hadaddiyar Daular Larabawa ke yi da Isra’ila a kisan kare dangi na Gaza.
-
Bidiyon Sakon Gargadi Na Faifan Bidiyon Kungiyar Hizbullah Labanon Ga Gwamnatin Sahyoniyawa
A cikin wani faifan bidiyo, kungiyar Hizbullah ta yi barazanar mayar da birnin Haifa da ke arewacin yankunan da aka mamaye kamar Kiryat Shmona da al-Mutla ta hanyar nuna wani bangare na makamanta masu linzami".
-
Bidiyo: Sama Da Yahudawa Miliyan Ɗaya Da Rabi Ne Suka Tsere Zuwa Mafaka Saboda Yaƙi
Kafofin yada labaran yahudawan sahyoniya: Sama da mazauna Isra'ila miliyan daya da rabi sun gudu zuwa mafakar tsaro.