Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Bait (As) - ABNA - ya
habarta cewa: Wannan wani aikin dabbancin ne dan kadan daga mugun aikin Sojojin mamaya na yahudawan sahyoniya sun
tarwatsa wani masallaci da wasu gidaje a daya daga cikin garuruwan da ke kan
iyaka na kudancin kasar Lebanon.




