6 Nuwamba 2024 - 07:35
Kungiyar Hizbullah Ta Kaddamar Da Wani Sabon Makami Mai Linzami Mai Suna Jihad 2

Jihad 2 shine sunan sabon makami mai linzami ne daga harba dauka.

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Bait (As) - ABNA - ya habarta cewa: Kungiyar Hizbullah ta kaddamar da wani sabon makami mai linzami. Nauyin kwanfon wannan makami mai linzami ya kai kilogiram 250 kuma kewayon sa ya kai kilomita 20.

Jihad 2 yana aiki ne da ingantaccen mai wanda injiniyoyin gwagwarmayar musulunci suka kerashi kuma suka inganta shi.