
17 Oktoba 2024 - 18:16
News ID: 1495700
Bidiyo Harin bam da aka kai a makarantar UNRWA da ke Jabalia shi ne laifi na baya-bayan nan da yahudawan sahyoniya suka aikata A wani laifin da ta aikata na baya-bayan nan, gwamnatin sahyoniya ta kai harin bam a makarantar Abu Husain da ke Jabalia mai alaka da UNRWA a yammacin sansanin Jabalia, ya zuwa yanzu akalla mutane 25 ne suka yi shahada tare da jikkata wasu da dama.
