2 Nuwamba 2024 - 10:41
Bidiyo Yadda Kungiyar Hizbullah Ta Kai Wani Mummunan Hari Kan Wani Gini A Birnin Tel Aviv

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Bait (As) - ABNA - ya habarta cewa: an buga wani faifan bidiyo harin roka da Hizbullah ta kai kan wani gini a birnin Tel Aviv a wannan harin Mutane 19 ne suka jikkata bayan wani makamin roka ya afkawa wani gini kai tsaye a yankin al-Tira da ke tsakiyar yankunan da aka mamaye.