Kamfanin dillancin labarai ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As - ABNA - ya kawo maku rahoto na gudanar da Zanga-Zangar Daruruwan mutane ne a birnin Seoul na kasar Koriya ta Kudu inda suka gudanar da zanga-zangar ne domin nuna adawa da cin zarafi da Isra'ila ke yi a Falasdinu da Lebanon bisa zalunci.










