ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Trump: Ba Za A Taba Kama Netanyahu Ba A Ko Wane Hali!

    Trump: Ba Za A Taba Kama Netanyahu Ba A Ko Wane Hali!

    Trump a cikin wani sako, ba tare da yin nuni kai tsaye ga maganganun Mamdani ba, ya jaddada cewa Netanyahu, a lokacin da yake Amurka, ba zai fuskanci kowane irin kamu ba, kuma ya nuna godiya ga rawar gwamnatin yahudawa ta taka a yaƙi da Iran!

    2026-07-21 21:27
  • Iran Na Ci Baba Da Kai Hare-Haren Jiragen Marasa Matuki Kan Sansanonin Amurka A Yankin

    Iran Na Ci Baba Da Kai Hare-Haren Jiragen Marasa Matuki Kan Sansanonin Amurka A Yankin

    A zagaye na ashirin na aikin Tsawar Azaba, sa'o'i da suka gabata, jiragen mara matuki na sojoji, sun kai hari a kan sansanin Sheikh Isa na sojojin ta'adda na Amurka a Bahrain.

    2026-07-21 21:18
  • Iran Ta Dakatar Da Jiragen Ruwan Dakon Mai Guda Biyu A Kudancin Mashigar Hurmuz

    Iran Ta Dakatar Da Jiragen Ruwan Dakon Mai Guda Biyu A Kudancin Mashigar Hurmuz

    Dakarun Juyin Musulunci na Iran, tare da fitar da wata sanarwa, sun sanar da cewa jiragen ruwan dakon mai guda biyu masu keta doka, da nufin wucewa ta hanya maras tsaro a kudancin mashigar Hurmuz, sun fuskanci wata babbar gobara sakamakon fashewa, kuma an dakatar da su.

    2026-07-21 21:13
  • Amurka Ta Dauke Jiragen Yaƙi Da Jiragen Man Ta Amurka Daga Sansanonin Yankin Zuwa Isra’ila

    Amurka Ta Dauke Jiragen Yaƙi Da Jiragen Man Ta Amurka Daga Sansanonin Yankin Zuwa Isra’ila

    Amurka a yanzu ba ta da ikon kare sansanoninta a yankin daga hare-haren Iran.

    2026-07-21 19:20
  • Iran: Yadda IRGC Suka Dibge Sansanoni Uku Na Amurka A Kuwait, Da Jirage Marasa Matuka

    Iran: Yadda IRGC Suka Dibge Sansanoni Uku Na Amurka A Kuwait, Da Jirage Marasa Matuka

    A zagaye na goma sha tara na aikin Tsawar Azaba, sansanonin Amurka na Ahmad Al-Jaber, Al-Udayri da sansanin Arifjan a Kuwait, sun fuskanci hare-haren jiragen mara matuki masu tarwatsa komai suka daka na sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

    2026-07-21 19:10
  • IRGC: Yadda Dakarun Iran Ska Lalata Radars Da Na’urorin Tsaron Sama Na Amurka Baƙin Daren Jiya A Yankin

    IRGC: Baƙin Daren Ga Radars Da Na’urorin Tsaron Sama Na Amurka A Yankin

    IRGC: Yadda Dakarun Iran Ska Lalata Radars Da Na’urorin Tsaron Sama Na Amurka Baƙin Daren Jiya A Yankin

    Dakarun Juyin Musulunci na Iran, tare da fitar da wata sanarwa, sun sanar da cewa rundunar sararin samaniya ta dakarun juyin musulunci, sa'o'i cikin daren da ya gabata, ta maishe da wannan daren bakinkirir ga radars da na’urorin tsaron saman Amurka a yankin, a zagaye na 24 na aikin Nasr 2, da lambar sirrri mai albarka ta "Ya Ruqayya (A.S)," sun lalata wani radar Amurka a Al-Muharraq na Bahrain gaba daya, ta dena aiki, haka kuma sun kai hari na hadin gwiwa da makamai masu linzami da jirage mara matuki a kan wata na’urar tsaron sama ta Patriot na Amurka a Al-Rifa'a na Bahrain, tare da lalata ta.

    2026-07-21 18:58
  • Sheikh Hamid Tanzania: Darussa Biyar Da Jana'izar Jagora Shahidin Iran Ta Koyarwa Duniya + Hotuna

    Sheikh Hamid Tanzania: Darussa Biyar Da Jana'izar Jagora Shahidin Iran Ta Koyarwa Duniya + Hotuna

    Hujjatul-Islam Wal-Muslimin Sheikh Hamid Jalla Mukindenga, shugaban al'ummar Shi'a ta Tanzania (TIC), a jiya, yayin tafiyar aikin sa zuwa gundumar Rufiji, ya halarci taron tunawa da jagora shahidi wanda aka gudanar a Hussainiyar Hazrat Zahra (A.S) a yankin Ikwiriri, da ke lardin Pwani, kuma ya yi jawabi.

    2026-07-21 18:35
  • Cikakkun Bayanai Hare-haren Amurka A A Jiya Da Safiyar Yau Kan Wurare Hudu A Sassan Iran

    Cikakkun Bayanai Hare-haren Amurka A A Jiya Da Safiyar Yau Kan Wurare Hudu A Sassan Iran

    Da safiyar Talata, a ci gaba da hare-haren sama na makiya Amurka a kan larduna daban-daban na ƙasar, sun harba wani rokar yaƙi kan ɗaya daga cikin tsaunukan birnin Shiraz.

    2026-07-21 18:24
  • Rahoto Cikin Hotuna / Taron Tunawa Da Imam Mujahid Shahidi Mai Taken "Mun Yi Alkawari..."

    Rahoto Cikin Hotuna / Taron Tunawa Da Imam Mujahid Shahidi Mai Taken "Mun Yi Alkawari..."

    An gudanar da taron tunawa da Imam Mujahid Shahidi mai taken "Mun Yi Alkawari..." wanda kwamitin tunawa da Muharram da Arba'in na Husaini da kuma sansanin Kanun Hamza Sayyidush-Shuhada (AS) suka shirya, a zauren Ghadir na cibiyar ayyukan al'adu da fasaha na Kanun Ilimi da Tunanin Yara da Matasa.

    2026-07-21 08:50
  • Rashin Ruwa da Wutar Lantarki a Kuwait Ya Sanya Al’umma Cikin Firgita

    Mafuta Ita Ce Tsagaita Wuta Ta Gaskiya + Hotuna

    Rashin Ruwa da Wutar Lantarki a Kuwait Ya Sanya Al’umma Cikin Firgita

    Wannan shi ne taƙaitaccen tsokaci wanda ke gabatar da nazari game da sabon rikicin da ya kunno kai sakamakon tashin hankali a Tekun Farisa da hare-haren ramuwa na Iran. A cikin waɗannan hare-haren, ba wai kawai hanyoyin ruwa da jiragen ruwan dakon mai ake kai hari ba, har ma da muhimman cibiyoyin ruwa da wutar lantarki na ƙasashen masarautun Larabawa suna fuskantar hari, domin ba su daina ba da dama ga Amurka mai ta’addanci don kai wa Iran hari ba.

    2026-07-21 08:07
  • Ambaliyar Ruwa A Afghanistan Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane Da Dama da Raunata Wasu + Bidiyo

    Ambaliyar Ruwa A Afghanistan Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane Da Dama da Raunata Wasu + Bidiyo

    Sakamakon ruwan sama mai ƙarfi da aka yi da yammacin jiya Talata, 20 ga Yuli 2026 da kuma kwararar ambaliyar ruwa a garin Parun, cibiyar lardin Nuristan na Afghanistan, akalla mutane 20 ne suka mutu, 80 suka jikkata, kuma mutane 100 sun bace. Hukumar magance bala'o'i ta Afghanistan ta ce yayin da ake ci gaba da aikin bincike, akwai yiwuwar ƙaruwar adadin wadanda suka rasa rayukansu.

    2026-07-21 07:52
  • An Gano Sojojin Amurka Biyu Da Iran Ta Kashe Yayin Da Trump Ke Alƙawarin Ɗaukar Fansa

    An Gano Sojojin Amurka Biyu Da Iran Ta Kashe Yayin Da Trump Ke Alƙawarin Ɗaukar Fansa

    An gano sojojin Amurka biyu da hare-haren Iran suka kashe a Jordan a ranar Litinin, yayin da Donald Trump ke shirin faɗaɗa yaƙinsa da gwamnatin Iran.

    2026-07-21 07:34
  • WHO: Yaduwar Ebola A Afirka Tsamari A Kongo

    WHO: Yaduwar Ebola A Afirka Tsamari A Kongo

    Bisa ga alkaluman gwamnati a Jamhuriyar Demokaradiyyar Kongo, adadin masu kamuwa da cutar Ebola na ci gaba da ƙaruwa, kuma har yanzu mutane 2,011 a wannan ƙasa sun kamu da ita, kuma 930 sun rasa rayukansu.

    2026-07-21 00:31
  • Isra’ila Na Ci gaba Da Ta'addanci A Kudancin Siriya

    Isra’ila Na Ci gaba Da Ta'addanci A Kudancin Siriya

    Sojojin gwamnatin yahudawa sun ci gaba da ta'addanci da ayyukan soji a kudancin Siriya, kuma sun kama wani ɗan ƙasar Siriya a wani shingen bincike na wucin gadi a yammacin ƙauyen Sayda al-Jawlan a wajen birnin Quneitra. A lokaci guda, motsin soji da harbin manyan bindigogi a wasu yankuna na wannan lardin ma sun ci gaba.

    2026-07-21 00:17
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom