5 Yuni 2019 - 19:06
Tarukan Tunawa Da Rasuwar Imam Khomeni A Moscow

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan tunawa da cikar shekaru talatin da rasuwar Imam Khomenei a Moscow.

(ABNA24.com) Kamfanin dillancin labaran iqna, an gudanar da zaman taron tunawa da cikar shekaru talatin da rasuwar Imam Khomenei a birnin Moscow na kaar Rasha.

Bayanin ya ce a wajen Taron Hojjatol Islam Saber kbar Jiddi wakilin jagra  akasar Rasha shi ne ya gabatar da jawabi kan matsayin Imam Khoeni (RA) a kuma darussan da suke cikin rayuwarsa.

Wasu daga cikin Iraniyawa mazauna kasar Rasha da ma musulm daga wasu kasashe da suke zaune a kasar sun halarci taron.

................

300