15 Disamba 2016 - 17:28
Makon Hadin Kai A Tehran Babban Birnin Iran

ana cigaba da gabatar da taron makon hadin kai a babban birnin Iran wato Tehran inda mahalarta taron suka fito daga kasashe musulmin na Duniya, shidai wannan taro an saba gabatar da shi a cikin watan da aka haifi Manzon tsira{s.w.a.a}