fodiyyah
fodiyyah
fodiyyah
fodiyyah
fodiyyah
fodiyyah
fodiyyah
A ci gaba da hare haren da gwamnatin Kaduna ke kaiwa Harkar Musulunci a Nigeria karkashin jagorancin Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky a jiya Alhamis 17 ga watan Nuwamba 2016 ne suka turo motar Rusau ta rusa makarantar Fudiyyah dake Babban Dodo Zariya,