Ministan tsaro, Fikri Isik yace wannan sabon shirin kariyar wanda tun kamar wattani 18 da suka gabata aka fara kokarin girka shi, a cikin wannan makon ne za’a soma gwada shi.
4 Oktoba 2016 - 10:24
Lambar labari: 783253
Ministan tsaro na kasar Turkiyya yace saura abu kadan kasar tashi ta kamalla hadawa da girka wasu makaman kariya da zasu rinka yi mata rigakafin rokokin da ISIS zata iya cillo wa biranenta da alkaryu.