13 Afirilu 2015 - 07:39
Saudiya na kai hari akan fararen hula a Yemen

Jiragen yakin Saudiya na cigaba da ruwan bama-bamai akan fararen hula a wasu yankuna na Yemen.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s}-abna- a daren jiya ne jiragen yaki na kasar Saudiya suka kai hare-hare a wani wanda yai sanadiyar rasa rayukan mutane 11 inda wasu 20 suka jikkata.

Ma'aikatan lafiya na yanki sun sanarda cewa kama yanzu akwai mutane da kasa tarufe kuma ana kokarin tono su.

Yemen

Yemen

Yemen

Yemen

Yemen

Yemen

Kasar Saudiya tace tana kai harin ne akan ma'aikatun soji ne na kasar ta Yemen sai dai hotunan da ake dauka na tabbatar da jiragen yakin suna kai hari ne kan fararen hula.ABNA