Ministan kiwon lafiyan kasar Dr Shodu Lomani ya tabbatarda hakan yana mai cewa Barkewar cutar Ebola ta fara ne a kauyen Djera dake yankin arewa maso yammacin Equateur, kuma an ce nau’in cutar ta Ebola ya sha babban da wace ake fama da ita a yammacin Afrika. Ye zuwa yanzu dai kasashe shida ne a yammacin Afrika aka bayana bullar cutar Ebollar da suka hada da Guinea, Laberia, Saliyo, Najeriya, jamhuriyya demokradiyya kwango sai kuma Senegal inda wani dan Guinea ya kai tsarabar kwayoyin cutar. ABNA
3 Satumba 2014 - 10:11
Lambar labari: 635361
Bayanai daga Jamhuriyar Demokradiyya Kwango na nuni da cewar wadanda suka mutu sakamakon cutar Sun Kai 31.