29 Yuli 2026 - 19:01
Source: ABNA24
Ƙungiyar Nujaba Iraki: Harin Amurka Da Saudiyya Ba Zai Wuce Ba Tare Da Martani Ba

Ƙungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Nujaba ta sanar da cewa: "Jinin shahidan hare-haren Amurka da Saudiyya ba zai zama ya zuba a banza ba."

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Bayt (AS) – ABNA – ya ruwaito cewa: Kuma ta bukaci gwamnatin Iraki da ta kori sansanonin da sojojin Amurka daga ƙasarta, kuma ta katse dukkan nau'ikan haɗin gwiwa da Saudiyya.

Har ila yau, Nujaba ta bukaci a kawo ƙarshen yin shirun gwamnatin Iraki game da waɗannan hare-haren, ta samar da ingantattun na'urorin tsaron sama don kare sararin samaniyar ƙasar, da kuma hukunta masu haifar da gazawa a wannan fanni.

...

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha