24 Yuli 2026 - 16:56
Source: ABNA24
Kanar Tajik: Hare-Haren Baya-Bayan Nan Na IRGC Ya Kawar Da Hadafofi Masu Muhimmanci

• Na'urar tsaro ta Patriot • Na’urar Balon leken asiri • Rumbun ajiye jiragen yaki • Wurin zaman sojoji • Hedikwatar 'yan ta'adda Duk sun kasance cikin jerin manufofin da aka lalata.

Mai magana da yawun aikin hare-haren Wa'adis Sadiq na 3 a yakin da aka damfarawa Iran na biyu: Ayyukan hare-haren baya-bayan nan ba wai iya hari ba ne; kawar da hadafofi masu muhimmanci ne ga makiya. A cikin wadannan hare-hare an tabbatar da kawar da:
• Na'urar tsaro ta Patriot
• Na’urar Balon leken asiri
• Rumbun ajiye jiragen yaki
• Wurin zaman sojoji
• Hedikwatar 'yan ta'adda
Duk sun kasance cikin jerin manufofin da aka lalata.
…………………..

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha