Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Ma'aikatar lafiya ta Lebanon ta sanar da cewa 'yan kasar 32 sun yi shahada sannan wasu 74 suka jikkata sakamakon hare-haren da Isra'ila ta kai a yankunan kasar a cikin sa'o'i 24 da suka gabata.
Fiye da shahida da jikkatar mutane 100 a cikin sa'o'i 24 a Lebanon bayan hare-haren Isra'ila.
Your Comment