1 Mayu 2026 - 20:56
Source: ABNA24
IRGC: Ta Dakatar Da Jirgin "Epaminodes" Da Ke Haɗakar Aiki Da Amurka

Jirgin dai da aka dakatar ana zargi da hada kai da sojojin Amurka. 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Rundunar Sojan Ruwa ta Irgc ta sanar da cewa: "Bisa sa ido kan leken asiri na IRGC a cikin watanni shida da suka gabata, jirgin ya yi zirga-zirga da yawa zuwa tashar jiragen ruwa na Amurka kuma an kama shi saboda yin watsi da gargadin sojojin ruwa da dama. 

A wani ɓangaren kuma an samu rahotonnin da ke cewa har yanzu Iran tana lodi man a jiragen ruwa a tsibirin Kharak. Sabanin ikirarin da fadar White House ta yi, har yanzu babu bayyanar wata alamar ƙarewar karfin ajiyar man na Tehran.

Your Comment

You are replying to: .
captcha