Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Jaridar New York Times ta ruwaito cewa wani jirgin yakin Amurka, E-10 Wartag (HUG), ya fado kusa da mashigar Hormuz. Wannan jirgin yakin shi ne jirgi na goma da Amurka ta yi asararsa. Rahotanni Iran suma sun tabbatar da harbor jirgin sama nau’in A-10 na Amurka a kusa da mashigar Hormuz.
Sojojin Iran sun kakkabo wani jirgin kawo daukin gaggawa ga rundunar kasa na Amurka nau’in A-10 a mashigar Hormuz.
Ra'ayinka