28 Maris 2026 - 14:45
Source: ABNA24
Iran Ta Kai Hari Kan Rumbun Ajiyar Na'urorin anti-drone Na Ukraine A Dubai 

A lokaci guda tare da kai hari ga kwamandojin Amurka da maboyar sojoji a Dubai, wadanda aka tabbatar da asarar rayuka, dakarun Iran sun kai hari kan wata ma'ajiyar na'urorin tsaron kariyar jiragen marasa matuka ta Ukraniya

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Waɗannan na'urori an kawo su ne don taimakawa sojojin Amurka a Dubai, tare da niyya gudanar da hadin gwiwar sojojin sama da na ruwa. A kuma wajen akwai dakarun Ukraniya 21. Wanda ba a san makomar su bayan harin watakila an kashe su.

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha