25 Maris 2026 - 23:32
Source: ABNA24
Iran Ta Harbo Jrigin Yakin Amurka Nau’in F18 A Karo Na Hudu + Bidiyo

Dakarun Irgc sun farauci jirgin yaƙin Amurka nau’in F18 a karo na huɗu.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Dakarun Irgc sun farauci jirgin yaƙin Amurka nau’in F18 a karo na huɗu inda ya fadi a cikin Tekun Indiya. Wannan aikin abin alfahari shi ne karo na hudu da suka yi nasarar farautar jiragen yakin sojojin Amurka da na sahyoniyawa da ke ci gaba da tsarin tsaron iska na zamani gaba daya a hannun Iran. Dakarun kare juyin juya hali sun gudanar da wadannan ayyukan da na’urorin tsaro da akayi yia cikin gidan Iran kuma sun sadaukar da wannan babban aiki karramawa ga al'ummar Iran mai daraja, musamman shahidan kasar Iran.

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha