Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Cibiyar Tsaron sama ta bai ɗaya ta sanar a cikin sanarwar ta mai lamba 38 a ranar Lahadi, Maris 2026 cewa a sa’oin da suka gabata tsarin tsaron sama ya hari wani jrgin nau’in F-15 bayan ganoshi da na’urorin tsaro a kudan kasar kusa da tsibirin Hormoz.
Sanarwar ta rundunar ta ce: "An fara gudanar da bincike kuma don gano makomar jrigin" wanda sojojin tsron Isra'la sun tabbatar da kia hari kan jirgin na su.
Your Comment