13 Faburairu 2026 - 22:50
Source: ABNA24
Rahoton Cikin Hotuna | Na Gudanar Da Tattakin Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Kano Najeriya 

Ƴan'uwa Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky na garin Kano sun gudanar da Muzaharar murna da cikar jamhuriyyar musulinci ta Iran shekaru 47 da kafa gwamnatin musulinci a yau Juma'a 13/2/2027.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Miliyoyin Al’ummar Iran a sassa daban-daban na biranen Iran suka gudanar da tattakin murna da cika shekaru 47 da juyin juya halin Musulunci na wanda ake gudanarwa a duk ranar 22 ga watan Bahman. 

Wanda su ma Ƴan'uwa Almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky na garin Kano sun gudanar da Muzaharar murna da cikar jamhuriyyar musulinci ta Iran shekaru 47 da kafa gwamnatin musulinci a yau Juma'a 13/2/2027.

Rahoto: Shafiu Kabiru

Your Comment

You are replying to: .
captcha