11 Faburairu 2026 - 13:52
Source: ABNA24
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Qum

Miliyoyin Al’ummar Iran a sassa daban-daban na biranen Iran suka gudanar da tattakin murna da cika shekaru 47 da juyin juya halin Musulunci na wanda ake gudanarwa a duk ranar 22 ga watan Bahman 22. Wanda suma al’ummar birnin Qom mai tsarki suka gudanar da shi a kusa da harami Mai Girma na Sayyidah Fatima Ma’asumah As.

Your Comment

You are replying to: .
captcha