


































Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A yammacin ranar maulidin manzon Allah (SAW); birnin Tehran ya cika a hasake tun daga hanyar da ta taso daga dandalin Haft-Tir zuwa dandalin Vali-Asr (AJ) ya cikada al’umma suna masu nuna farin ciki da maraba da haihuwar Annabin Rahama (s) in da suka shirya maukibobi na taryar baki da yin wasan wuta a dandalin Vali-Asr, inda suka kayata wannan musamman bikin. Hoto: Zahra Amir-Ahmadi
Your Comment