ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
  • Labarai Cikin Hotuna | Na Bude Taron Hadin Kan Musulunci Na Kasa da Kasa Karo Na 40

    Labarai Cikin Hotuna | Na Bude Taron Hadin Kan Musulunci Na Kasa da Kasa Karo Na 40

    An fara taron kasa da kasa na 40 na hadin kan Musulunci da safiyar yau, tare da halartar shugaban ƙasa da wasu malaman duniyar Musulunci a zauren taron shugabannin a Tehran.

    27 Agusta 2026 - 14:13
  • Sheikh Yaqoub: Manzon Allah Ya Cancanci Mu Yi Murna Da Haihuwar Shi: Ko Ba Lada Mun Taya Allah Aiki.

    Sheikh Yaqoub: Manzon Allah Ya Cancanci Mu Yi Murna Da Haihuwar Shi: Ko Ba Lada Mun Taya Allah Aiki.

    Duk abin da za mu yi saboda Manzon Allah (SAWW), to ba mu yi komai ba. Ko da ma ba za a ba mu lada ba, Manzon Allah (SAWW) ya cancanci mu yi murna da samuwarsa, domin Allah (SWT) yana son Manzon sa, mu ma muna son sa. Saboda haka, gashi nan, muna yi, ko ba a ba mu lada ba, mun taya Allah aiki. Kuma wallahi, da Allah (SWT) bai son wannan abin (Maulud) da muke yi, da tuni an bari… da tuni an bar shi. Domin Allah yana kishin Manzon sa sosai.

    23 Agusta 2026 - 22:57
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom