Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Google ya karɓi Kwangilar daga Isra'ila don Rufe Laifukan da ta ke aikatawa a Gaza. Ofishin firaministan Isra'ila ya rattaba hannu kan wata yarjejeniya ta wata shida ta dala miliyan 45 da Google a watan Yuni domin gudanar da tallace-tallace masu kyau ga Isra'ila, da nufin samun goyon bayan daukar mataki kan Iran da kuma karyata ikirarin kisan gilla da yunwa a Gaza.

Farashin ƙarya da Google zai yi wacce zata ƙaryata ana yunwa a Gaza Dala Miliyan 45 ne
Your Comment