8 Nuwamba 2020 - 12:20
Saudiyya Ta Rage Farashin Danyen Farashin Danyen Man Fetur Da Za Ta Sayar A Kasuwanni Asiya A Watan Disamba Mai Zuwa

Saudiyya Ta Rage Farashin Danyen Farashin Danyen Man Fetur Da Za Ta Sayar A Kasuwanni Asiya A Watan Disamba Mai Zuwa

ABNA24 : Kamfanin man fetur na Saudiyya “Aramco” ne ya sanar da cewa; Danyen Man Fetur din da zai sayar a kasuwannin Asiya a cikin watan Disamba mai zuwa zai sami ragin centi goma ( wato kaso daya cikin dari da dalar Amurka guda).

Har ila yau kamfanin ya yi wa masu sayen man nashi daga arewacin turai , ragin dala daya da centi 40.

Masu sayen man na Saudiyya a cikin kasar Amurka kuwa za su sami ragin da ya kai centi 85.

342/