Makusantan mamacin wadanda suka sanar da rasuwar sun ce Oba Sijiwade mai shekaru 85 ya rasu ne a wani asibiti da ke Birtaniya bayan ya yi jiyya.
Basaraken dai ya kwashe shekaru 35 akan karagar mulki bayan dare kujerar ta Oni a shekarar 1980.
Oba Ounade ya kasance na hannun damar tsohon sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero.288