Kamar kowace shekara yau ma Dalibai Almajiran Sheikh Zakzaky(H) dake Karatu a Jami’oin Iran sunyi musharaka a Jerin Gwanon nuna goyon baya ga Alummar Palestine da Haramtacciyar Kasar Isra'ila ke wa kisan kiyashi, Jerin gwanon wanda ya wakana a Tehran babban birnin Birnin ƙasar Jamhuriyar muslunci ta IRAN.
Yan’ uwa Dalibai Almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky (H) dake karatu a Jami’oi daban - daban ne a Tehran Iran ne suka fito suma domin nuna goyon bayansu ga Falasdinawa. A kasa hotunan yadda Muzaharan ne ta gudana ne.
28/3/2025








































Your Comment