4 Oktoba 2024 - 08:46
Bidiyon Isowar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Tare Da Fara Taron Girmama Shahid Sayyid Hasan Nasrallah

Bidiyon Isowar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Tare Da Fara Taron Girmama Shahid Sayyid Hasan Nasrallah

Yanzu-Yanzu; anfara taron tunawa da babban mujahidi kuma marikin tuta jagoran gwagwarmayar shahid Sayyid Hasan Nasrallah da jagoran juyin juya halin Musulunci ya gudanar a masallacin Imam Khumaini.

Bidiyo a yanzu Isowar jagoran juyin juya halin Musulunci a hubbaren Imam Khumaini (RA) da kuma fara taron tunawa da babban mujahid kuma mai rike da tutar gwagwarmayar shahid Sayyid Hasan Nasrallah".