Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Shugaban Asad na siriya ya gana da jagoran juyin juyin musulunci na iran da kuma shugaban Ibrahim ra’isi kuma ya isar da sakon cewa dangantakar dake tsakanin kasahen biyu ta dabance kuma ba za ‘a taba rabuwa da juna ba
Abdollahiyan ya kara da cewa alakar kasashen biyu ta dauki wani sabon salo a baya bayan nan domin ta kunshi ci gaban tattalin arziki kasuwanci yawon bude Ido bugu da kari kuma da bangaren ayyukan soji da kuma tsaro.
342/