Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Yace kasashen turai sun sanar da karfinsu na iya karbar yan gudun hijira miliyan 4 daga kasr Ukrain domin kyautatawa, cikin gaggawa , to amma me ya sa ba za su nuna irin wannan shirin na karbar yan gudun hijira da suka kwankwasa musu kofa ba daga wasu kasashen duniya.
A ranar Asabar da ta gabata Likitocida basu da iyaka sun sanar da mutuwar yan gudun hijira guda 90 bayan da kwale-kwalen da suke ciki ya kife a cikin tekun kasa da kasa na Medetireniya, bayan da suka kwashen dogon lokacia gabar tekun kasar Libiya kafin afkuwar wannan hatsarin
Ta kara da cewa tuni aka ceto mutane 4 daga cikinsu, wasu rahotanni sun ce kwale-kwalen yana dauke da dama da mutane 100 , Kasar Libiya da tekun Mdedertiya ta kasance babbar tashar dab akin haure ke amfani da shi zuwa kasashen turai.
342/