Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Mutane 41 daga cikin jumillar wadanda aka zartarwa da hukuncin kisan dai ‘yan shi’ar kasar ne ta Saudiyya, bisa fakewa da dalilin cewa sun yi Zanga-zangar neman hakkokinsu a tsakanin shekarun 1011 da 2012.
Shugabar hukumar kare hakkin dan’adam din ta MDD ta ci gaba da cewa; Rahotannin da mu ke da su, sun tabbatar da cewa; Shari’ar da aka yi wa mutanen da aka yanke musu hukuncin kisa ba ta cika sharuddan samar da adalci ba kamar yadda tsarin kasa da kasa ya tanada.
342/