Kamfanin dilancin labaren Siriya wanda ya rawaito labarin ya makamman garkuwa daga hare haren sama na kasar sun kakkabo daywa daga cikin makaman masu linzami na Isra’ila.
Saidai an samu hasarar rayuka biyu da kuma barna yayin harin na subahin yau Litinin a kudancin Damascos.
Irin wannan harin ba wai sabon abu ne ba don kuwa Isra’ila, ta jima da take kai irinshi amma ba tare da manyan kasashen duniya ko MDD sun tsawata mata ba.
342/