Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - "Amurka ta kawo cikas ga zaman lafiyar kasar ta hanyar yin katsalandan a cikin harkokinta, in ji shi.
Jagoran ya kuma nuna adawa da yaki da duk wani zubar da jini da wargaza kasashe.
Ayatollah Seyyed Ali Khamenei Ya bayana hakan ne a jawabin da ya gabatar jiya a dalilin zagayowar ranar EID-MAB’ATH” wacce aka aiko manzon Allah Muhammad (s.a.w.a).
342/