Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA- Kotun ta same ta da laifin haddasa tarzoma da karya dokar yaki da annobar korona.
Har yanzu da sauren tuhume tuhumen da ake wa Aung San Suu Kyi, ciki har da wadanda zasu iya kai ga yanke mata hukuncin daurin rai da rai.
A watan Fabarairu, ne sojojin na Myammar sukayi wa Aung San Suu Kyi juyin mulki tare da zarginta da aikata ba daidai ba, zargin da take ci gaba da musantawa.
342/